Abu Arqam: Eh lallaikam don wannan akwai wannan, amma sau da dama ku mata kuna manta cewa ita fa haihuwa ta ALLAH ce mutum bai isa ya baiwa kansa ko ya baiwa waninsa haihuwa ba,!-->!-->!-->… Read More...
Idan ma'aurata na fuskantar matsalar haihuwa kuma aka fahimci mijin ne ke da lalurar, to abinda ya kamata matar tayi shi ne: Ta sanyawa rayuwarta cewa wannan jarabawa ce daga ALLAH… Read More...