HAUSAWA DA SADARWAR INTANET

0 238

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sannan akwai gidajen jaridu da mujallu da ke yaxa rubuce-rubuce a intanet waxanda duk a cikin harshen Hausa aka rubuta su. Sannan akwai sashen gidajen rediyo da na talabijin na Turai da na cikin gida, waxanda za a iya samun bayanai a cikin harshen Hausa. Waxannan shafuka kuwa sun haxa da:

  • www.newnigeriannews.com/gaskiya/index.html : Mallakar jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo.
  • www.mujallar-fim.com : Mujallar da ke fitowa wata-wata xauke da labarun fina-finan Hausa da yan fim.
  • www.bbc.co.uk/hausa : Mallakar gidan rediyon Birtaniya na BBC.
  • www2.dw-wold.de/hausa : Mallakar gida rediyon Jamus.
  • www.voanews.com/hausa : Mallakar gidan rediyon Amurka, Muryar Amurka.

KAMMALAWA

Babu shakka wannan sabuwar fasahar sadarwa a yau ta ratsa a qalla manyan biranen qasar Hausa. Kuma amfaninta ga manazarta da sauran alumma, ya fi qarfin a misalta. Don haka dagewa da jajircewa wajejen koyon yadda ake tafiyar da wannan sadarwa yana da muhimmanci ga malamai da xalibai da sauran manazarta.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »