HAUSAWA DA SADARWAR INTANET

0 238

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

HANYOYIN SAMUN BAYANAI TA INTANET

  • www.msn.com ko http:/search.live.com : Wannan shafi mallakar wani kamfani ne da Bill Gates yake shugabanta mai suna Microsoft Network da ke Amirka.
  • www.google.com : Wadanda suka qirqiro wannan shafi su ne Larry Page da Sorgey Bron cikin shekarar 1998, kafin gama digirinsu na uku kan fasahar kwamfuta da lissafi a Jamiar Standford da ke Amirka.
  • www.mamma.com
  • www.altavista.com
  • www.question.com
  • www.askjeeves.com
  • www.exite.com
  • www.looksmart.com
  • www.go.com
  • www.botbot.com
  • www.infoseek.com
  • www.webcrawler.com
  • www.inktomi.co
  • www.lycos.com
  • www.magellan.exite.com
  • www.about.com
  • www.aol.com
  • www.northernlight.com
  • www.dmoz.org
  • www.realnames.com

da sauransu da dama, kimanin 25,000 (Ochuka, 2005:8)

Tabbas, duk ilimin da kake nema a duniyar nan, za ka iya samun sa, sannan za ka iya karanta tarihi da halin da duk wata qasa take ciki a duniya da abin da ya shafi qere-qere da fasaha da kimiyya da harkokin siyasa da dabiu da aladu na kowane lungu da saqo na duniya.

Duk da cewar yawancin bayanai da harshen Turanci ko Faransanci suke, fatanmu shi ne, nan da wani lokaci a dinga samun kowadanne bayanai cikin harshen Hausa.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »