An haifi Alhassan Dantata a shekarar alib 1877. Yana daya daga cikin zuriyar Agalawa kuma dukkan zuriyarsu ‘yan kasuwa ne kuma mashahuran masu arziki . Read More...
An haifi Sheikh Muhammad Nasiru Kabara a shekarar 1912, a wani kauye da ake kira Guringuwa. Ya girma a tsakanin unguwannin Kabara da Alfindiki.
Ya fara neman ilimi tun yana da!-->!-->!-->… Read More...
An haifi Mallam Aliyu Mai Bornu ne a shekarar 1919 sannan ya fara makaranta firamari a shekarar ta 1932. Daga baya aka koma da shi makarantar sakandare ta Yola daga nan ya tafi!-->… Read More...
An haifi Shehu Usman Dan Fodiyo da ake cewa Shehu Usman Ibn Fodiyo Mujaddadi a shekara ta 1754 a wani Gari mai Suna Gobir a Sokoto.wanda ya jaddada addinin musulunci a kasashen Hausa da… Read More...