An haifi Mallam Aliyu Mai Bornu ne a shekarar 1919 sannan ya fara makaranta firamari a shekarar ta 1932. Daga baya aka koma da shi makarantar sakandare ta Yola daga nan ya tafi!-->… Read More...
Ramat Muhammad An haifi janar Murtala Muhammad aranar 8 gawatan Nuwamba a shekarar 1938 a cikin birnin kano, yayi karatu a kwalejin barewa dake Zariya. A shekarar 1959 ya shiga… Read More...
An haifi Shehu Usman Dan Fodiyo da ake cewa Shehu Usman Ibn Fodiyo Mujaddadi a shekara ta 1754 a wani Gari mai Suna Gobir a Sokoto.wanda ya jaddada addinin musulunci a kasashen Hausa da… Read More...