An haifi Aminu Aliyu Sharif wanda akafi sani da Momo a ranar 17 ga watan Fabrairun shekarar alif 1977.
Shi ɗan fin ɗin wasan Hausa ne na Kannywood kuma Darakta, editan mujalla.
WASU DAGA CIKIN FINAFINAN DA AMINU SHARIF MOMO YAYI.
| 1. | Duniyar Sama | 2009 |
| 2. | Guguwa | 2010 |
| 3. | Tuwan Tulu | 2010 |
| 4. | Tuwan ƙasa | 2010 |
| 5. | Kishiya Ko Ƴar Uwa | 2011 |
| 6. | Abu Naka | 2012 |
| 7. | Uƙuba | 2012 |
| 8. | Ƙauna | 2013 |
| 9. | A Cuci Maza | 2013 |
| 10. | Ana Wata Ga Wata | 2015 |
| 11. | Gidan Farko | 2015 |
| 12. | Ƙayar Ruwa | 2015 |
| 13. | Rumana | 2017 |
WASU DAGA CIKIN LAMBOBIN YABON DA AMINU SHARIF MOMO YA SAMU.
| 2001 | Arewa Fim Award | Garzon Shekara |
| 2005 | Gamji Award | Garzon Shekara |
| 2009 | Afro Award | Garzon Shekara |
| 2013 | City People Award | Garzon Shekara |


[…] post Takaitaccen Tarihin Aminu Sharif Momo appeared first on Alummar […]
Shekarar da kuka saka akan finafinan ukuba da kauna ba dai dai bane, dafatan xaku sake bincikawa ngd
Mungode Sosai kuma Insha Allahu za’a gyara