Yadda Za’a Magance Ciwon Basir Mai Tsiro.

Basir mai tsiro ciwo ne dake da wuyan sha’ani sauda dama mutane kansha wahala sosai a kansa wansu kance ma ciwon baya warkewa kuma wannan batu ba haka yakeba, domin babu wata cuta daba maganinta saidai wani lokaci kafin sanin maganin za’asha wahala. Wannan darasi zai koya maka yadda zaka rabu da wannan cuta ta … Continue reading Yadda Za’a Magance Ciwon Basir Mai Tsiro.