Yadda Zaa Magance Ciwon Hakori.

Idan yazama hakurin ciwo yake ko rawa ko radadi, to sai a samu man kanin fari a dangwalo da auduga a liqa a wajen zuwa minti sha biyar sai a cire, ayi haka sau biyu a rana.