online slot malaysia YADDA AKE HADA MILKY NUT PAP

YADDA AKE HADA MILKY NUT PAP

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau zan koya mana yadda ake hada milky nut pap.

ABUBUWAN HADAWA

  • Farar Shinkafa Ta Tuwo
  • Gyada
  • Madara
  • Dabino
  • Sugar

YADDA AKE HADAWA

Related Posts

Farko za ki jika farar shinkafa sai ki gyara gyada ki cire mata duk bawon bayan. Ki hada ta da shinkafa da dabino a nika sosai.

Sai ki zuba ruwa ki tace shi. Wannan taceccen ruwan (kullun) da ki ka samu su zaki dora akan wuta ki na juyawa a hankali, amma kar a cika wuta.

Related Posts
1 of 2

Za ki ga yana kara fari yana kauri. Idan ya yi dai dai sai ki sauke a zuba madara da sugar ko a bari sai idan za a sha.

KIYI KOKARIN TURAWA A WASU SHAFIKAN DON WASU SU AMFANA

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »
online slot malaysia