Wakar Gambu Ta Mugun Barawo Da Mai Ciki.

0 453

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wannan waƙa da marigayi Gambu yayi ta ne kan wani Barawo da ya gayyaci Gambu cewa zasu je gidan caca koda Gambu yace zai je sai aka kawo mota suka shiga sai Binin.

Da zuwan su suka sauka sai suka shiga wani, gida shata ya duba yaga cewa ba gidan caca bane Gambu yace ya gane wato sata kazoyi sai yace E.

A ƙarshe dai anyi sata kuma har aka kashe mace da cikin da yakai wata Tara a duniya.

Ka dana wannan Bidiyo kasha mamakin abinda zakuji.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »