Wakar Gambu Ta Da Zaki Tubabben Barawo.

0 629

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Shi wannan ɓarawo mai suna da zaki shahararren Ɓarawo ne da akayi a wani lokaci mai tsawo wadda ya addabi jama’a sosai da sata.

Amma Allah cikin ikonsa sai sarkin Musulmin wancan lokacin ya kira shi ya bashi shawarar ya tuba ya daina sata.

Haka kuwa akayi yace ya tuba bazai ƙara sata ba, amma da Gambu yazo wurinsa ya waƙe shi saida ya canza masa ra’ayin sa ya ce ya dawo sata da kansa ya fasa tuban.

Kadana wannan waƙa ka saurari yadda abin ya kasance.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »