Girkin Ki Sirrin Ki App

0 2,121

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Manhaja ce da zata bawa uwar gida damar yin girke Girken zamani ko kuma hada drinks masu dadin gaske.

Domin ganin kowace mace ta iya girki yasa muka haɗu muka samar da wannan manhaja yazama tafi da gidanki ga ko wacce mace, wace zatayi aiki ko babu Internet.

Da zarar uwar gida na buƙatar ta canzawa mai gidanta wani kalar abin ci daban, kokuma wacce bata iya ba tanason koya sai ta bude wannan manhaja wanda yake aiki koda babu data tayi masa mai daɗin gaske.

Domin kuwa maza na buƙatar koda yaushe mu samu canjin abinci da kuma ɗanɗano a abinci mu.

A ƙarshe muna yiwa kowa fatan Alkairi, da kuma miƙa godiya ga matan da suka bada gudummawa wajen ganin an samar da wannan manhaja.

Kuma kofa a ɓude take ga masu temakaowa da wasu nau’ikan abincin don sawa a wata manhajar da zamu kuma saka nan bada daɗewa ba. Sai a tuntuɓe mu a WhatsApp ko Telegram.

Girkin Ki Sirrin Ki App
Girkin Ki Sirrin Ki App

 

Version: V2.0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »