Matar Soja 2, Bayan fitan bessha da basir mubina taji haushin yanda ta gansu azuciye ta kira mum tafara kuka tana mum wlh tunda muka dawo baitaba kwana a dakinaba amma kullum sai yadinga lallaaba yarinyar chan tana kuka mum tace yanzu kina nufin babu abunda yataba hadaku da basir tace eh mum tace barkuka yau zai gamu dani bari na kirashi
Yanakan hanya yana cikin tuki yamakusa kaiwa gida yaga kiran mum ya parka gefe ya amsa mum ina kwana mum tace ba kwanarka nake nemaba tace kana nunamin ban isa uwa a wurinkaba ko mubina kayan wanki ce kakawota ka ajiyeta ko kwana baka tabayi a dakintaba ko yace mum bahakabane tace mubina karya zatama yace…
mum ta katsee shi tace bana bukatar magananka kaje kabata hakkinta yanzunan inba hakaba sainai mummunan sabama wawan yaro mara jin maganar uwarshi kawai ta kashe wayan dip .
Ranshi inyay dubu yabaci watoma karanshi takai bai taba kwana da itaba to wlh bari yakai gidan saitai nadaman kai karanshi yaja motan a zuciye yana kaiwa yay parking ko tsayawa kulle motan baiyiba ya shiga ciki gidan a zuciye :evil::evil::evil:yau ta tabo ran sojoji da kafa ya daki kofan dakin mubinan saida ta tsorata ta mike yakamo hanunta yajata zuwa dakinshi ya kulle kofa duk iskancinta saida ta tsorata dayana yinshi…
Domin Karanta Cikakken littafin sai ayi download na android application din don karantawa cikin natsuwa kuma kuyi sharing saboda masu bukata.
Wannan shine Littafin MATAR SOJA kashi na biyu littafin daya ƙunshi tausayawa, fadakarwa, tare da nishadi.