YADDA ZAKI SHIRYA MIYAR ZOGALE

0 1,167

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

KAYAN HADI

  • Zogale
  • Nama
  • Albasa
  • Attarugu,
  • Mai
  • Tattashe,
  • Tumatir
  • Gishiri
  • Seasonings of choice
  • Gyada markadadde

YADDA ZAKIYI

Ki gyara zogale ki ajiyeta aside. Ki daura tukunya a wuta kisa mai inya danyi zafi kisa onion, meat, tomato, attarugu, tattashe ki Dan soyasu saiki sa cube, salt da seasonings naki ki juya in suka soyu yayi Dan kauri sai kisa ruwa dai dai miyar da kikeso inya tafasa sai kisa gyadar in yadan nuna sai kisa zogale. Ki rufe in ya nuna ki sauke.

Ana sa wake a miyar zogale tamafi dadi da wake. Idan zaki saka wake bayan kin soya miyar ki sai ki kara ruwa kisa wake idan waken ta kusa nuna sai kisa zogale da gydarki su karasa nuna tare.

KITURAWA YAN UWANKI KOSA AMFANA

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »