YADDA ZAKI SHIRYA MIYAR GANDA

0 750

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

KAYAN BUKATA

  • Ganda
  • Scotch bonnet
  • Albasa
  • Onga
  • Spices
  • Manja
  • Maggi

YADDA ZAKI HADA:

Da farko ki wanke ganda kicire duk wani baki na jikinta ta fita sosai seki wanketa na Dora akan wuta tafasa daya-biyu na xubar da ruwa zata iya yuwuea ko da daci sai ki sake zuba mata ruwan zafi ki maidata wuta sai ki saka two paracetamol, data dahu seki taceta a colander ki ajiyeta a gefe daya.

seki dauko scotch bonnet dinki da juma Albasa din ki ki markada su seki dora mai dinki a wuta ki soya kixuba kayan miyanki ki soya kisaka onga da spices da maggi ki barshi suka dan dahu seki zuba Gandar kisake juyawa bayan wasu mintuna saiki sauke. Aci dadi lafiya

KITURAWA YAN UWA DON SU AMFANA

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »