SOYAYYAR ZUCIYA (2)

0 285

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

SOYAYYAR ZUCIYA💖
PART 2

Bayan tayi tumprite takoma gida sai tunanin shamsu ya apko cikin zuciyarta nanpa tayi shiru na wani lokaci nandanan yapara tasiri ga gangar jikinta tunaninshi yayi yawa a ranta padi take bantaba ganin namiji irin shamsu ba daganin shi zuciyarsa parace kuma dauke take da tausayi kallonsa danayi natabbatar da cewa shamsu dan goyone koda bantaba zama dashi na minti dayaba amman aizamu hadu dashi awajen exam nanpa tatashi tai sallah tai godiya ga allah dayabasu nasarar jarabawar da zasuyi.

Bayan kana goma exam time yapara tazo makarantarsu shamsu domin kar bar exam card da sauran kayan exam, dazuwarta makarantar tapara kallon ko ina tana sakar aina zataga shamsu takewaya sosai tana nemansa amman bata ganshiba sai shawarar tazomata to kitambaya mana nanpa tatsaya taga wasu samari agepe nanpa takarisa tamusu sallama tace don allah ina tambayane suce to sunajinta, zahra tace inazanga shamsu headboy sai assistant shi yace baizoba sabida bashida lapiya yana gida gama exam card dinsa dayabani kudi na amsomai tace dan allah inane gidansu nanpa supara mamakin komainene hadinsu.

Sai assistant yacemata aikam yanzu gidansu zanje nadubashi sannan nabashi nashi exam card din nanpa zahra tace ok kajirani muje tare bari na amso nawa exam card din yace badamuwa inajiranki anan, nanpa taje da sauri ta amso tazo tasamaishi tace muje, bayan suntawo saitaga annipo anguwar datake zaune nanpa tace anan anguwar yake kenan yacemata eh nanpavtasa ido taga ina anupane kwatsam saitaga ai tawajen gidan datake zamabe ai amman batace komaiba sabida abin yabata mamaki nanpa taga assistant yatsaya sannan yace da ita nanne gidansu tace to ainasan gidannan ina shigansa amman bantaba ganinshiba, assistant yace kinsani ! tace eh ai anan anguwar nake zaune ga gidanmucan kana ganin koparsa budan bakinsa yace ikon allah to yanzu mushiga tace to muje nanpa sushiga gida tana kallon ko ina saita hangi wata kopa daga ciki sai yajiyo yace kinga kopar inda yake zaune tace koda naji tunda nake zuwa gidannan bantaba lura da wannan kopar ba yace koda naji sukarisa sannan yayi buga masa kopa yace waye sai yace assistant nakane bash yace ok shigo yace to nanpa sushiga dashigarta suhada ido da shamsu topa abinda shamsu yace kenan, nanda nan ya mike tsaye yace yau kuma kece anan tace eh naji ance bakada lapiyane shiyasa nazo dubaka hmmm kawai yayi sannan yace wallahi amman yanzu jiki ya warware ai tace allah yakara sauki yace ameen yagode, sai bash yace to nizanje gida sai shamsu yace kabari Akawo abinci mana yanzu kanwata jamila taje daukowa sai zahra tace jamila kanwarkace daman jin haka yasa shamsu yayi mamakin aina tasan jamila sai yace eh amman aibakisantaba sai tace koh nanpa taciro wayarta takamo picture dasuyi tare agidansu shamsu tace wacece wannan..
MUHADU A PART 3
Autho: shamsu seeker ✍✍

©Alummar Hausa

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »