MA’ANAR IGIDI
KAYAN AIKIN IGIDI
- Damma: Damma ko damin hatsi ko dawa, su ne jarin masu sana’ar igidi.
- Turmi da tabarya: Masu sana’ar igidi na amfani da turmi da tabarya wajen sussukar abin da suka sawo wurin manoma kamar Geri, Dawa, Masara dadai sauransu.
- Korai: Masu sana’ar igidi na amfani da korai don shigar da abin da suka sussuka a masussuka kuma da su ne suke zuba hatsi (tsaba) don aunawa jama’a.
- Kwanon Awo: Masu sana’ar igidi na amfani da kwanon awo ko mudu don auna tsaba da suke sayarwa ga jama’a. kuma don daidaita mizanin kudin masu saye.
Wannan sune kayan da sana’ar Igidi ke bukata a sauwake.
MANAZARTA
Auta, Algaita, volume IV Kano: Jami’ar Bayero.
Bashir, L. (1989). Sana’o’in Hausawa: Sana’ar Koli da ta awo a Sakkwato, Jami’ar Usman danfodiyo.
Bello, S. (2006). {amusun Hausa Jami’ar Bayero Kano.
Garba, C. Y. (1991). Sana’o’in Gargajiya a {asar Hausa, Ibadan: Spoectrum Books Ltd.
Habib, A., Usman I. M., Rabi’u M. Z. (1982). Zaman Hausawa.
Kundin Digiri na Biyu Sakkwato, Jami’ar Usman danfodiyo.
Maidabo, M. H. (1979). Ciniki da Sana’o’i a {asar Hausa, Thomas Nelson Nigeria Limited.
Sanyinnawal, S. I. (2015). Jirwayen Sana’o’in Gagajiya a Adabin Bakan Bahaushe,
Sharifai, B. (1990). Take da Kirarin Sanaa’o’in Hausawa na Gargajiya; Nazarin Ma’anarsu da Muhimmancinsu ga Rayuwar Hausawa. Kundin Digiri na Biyu Kano, Jami’ar Bayero.
Wushishi, S. S. (2011). Dangantakar Magani da wasu Sana’o’in Gargajiya na Hausawa.
Kundin Digiri na Biyu, Sakkwato, Jami’ar Usman danfodiyo.
Godiya