Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba lallai za’a sake yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano .
rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.
Haka kuma Mamman Shata ya dan fada cikin harkokin siyasa inda ma har aka zabeshi matsayin kansila a wata mazaba a karamar hukumar Kankia dake jihar Katsina.
Matan maman shata guda nawa ne kuma
Yaran shi nawa ya haifa