Yadda Za’a Magance Fitsarin Kwance.

0 823

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ga duk mai fama da matsalar fitsarin kwance in har ba na Sihiri bane to ga mafita da YARDAR ALLAH.

A samo ganyen na’a na’a danye sai a mistsike shi a matse ruwan, sai a rika shan ruwan da safe kafin ayi karin breakfast ( kummalo), ayi ta yin haka har sai an dace.

Wannan mujarrabi neda YARDAR ALLAH, Allah yasa mudace.

Allah yasa mudace Kuma yakara mana lafiya mai amfani.

Har kullum mu rika tabbatarwa da zuciyar mu cewar: Magani sila ne na waraka amma ba shi da ikon warkarwa, Allah ne kadai mai iya warkar da wanda yaga dama a duk lokacin da yaga dama, shi kadai ne abin dogara ba maganin ba.

(Ayi mana Addu’ar ALLAH ya yarda da mu da ayyukanmu kuma ya lullube mu da RahamarSA.🤲🏻)

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »