Abubuwan Dake Hana Mace Daukar Ciki

0 791

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

MU KULA

Wasu abubun da suke hana mace daukar ciki, kuka galibinsu suna da nasaba ne da Jinnul Aashiq mai rike mahaifa.

Idan tagaza yin ovulate , ( ta gaza sakin kwayayen halittarta bayan ta yi tsarki daga jinin al’ada rana ta 1 zuwa ta 15.)

2- Karin Fibroid

3- Matsalar Ovarian Cyst

4- Infection

5- PID

6- Toshewar bututun Fallopian tube.

7- PCOS ( Wata lalura ce da take sanya rashin daidaiton al’ada kuma ta haddasa matsalar Hormonal Imbalance.)

Duk wadan nan za su iya yin sanadiyyar mace ta gaza samun rabo, wata kuma tana iya samu amma sai rabon yaki zama a ciki saboda ba ya iya wuce watanni 1 zuwa 3 sai cikin ya zube.

Amma duka wannan sai da IZININ ALLAH, kuma Allah na iya tabbatar da abinda yaga dama a lokacin da yaga dama.

Allahu A’alam.

Allah yasa mudace Kuma yakara mana lafiya mai amfani.

Har kullum mu rika tabbatarwa da zuciyar mu cewar: Magani sila ne na waraka amma ba shi da ikon warkarwa, Allah ne kadai mai iya warkar da wanda yaga dama a duk lokacin da yaga dama, shi kadai ne abin dogara ba maganin ba.

(Ayi mana Addu’ar ALLAH ya yarda da mu da ayyukanmu kuma ya lullube mu da RahamarSA.🤲🏻)

Domin karin bayani:
👇👇👇

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »