Kafuwar Jam’iyyar PDP A Nageriya

Tun bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a shekarar 1984 wanda ya kawo ƙarshen mulkin farar hula a wancan lokacin, sojojin ne suka ci gaba da jan ragamar shugabancin ƙasar.