Apk

Alummarhausa na ɗaya daga cikin shafin Alummar ƙasar Hausa don samu Tarihi.
Alummarhausa wata kafa ce da zata dinga kawo muku tarihin kasar hausa da kewayen ta kamar.
- *Tarihin Ƙasar Hausa,
- *Tarihin Jahohin mu,
- *Tarihin Sarakuna gargajiya,
- *Tarihin Manayan Mutanenmu,
- *Tarihin mawakan Baka
- *Tarihin mawakan Zamani
- *Bincike da kuma kawo muku igatattun magungunan ƙasar Hausa.