DON ZAMA MARUBUCI

KANUTSU SOSAI WAJEN KARANTA RUBUTUN DAKE KASA.

ALUMMARHAUSA.COM.NG shafi ne wanda yake rubutunsa akan Tarihin kasar Hausa dake fadin duniya baki daya kamar su:

TARIHIN JAHOHI: Wannan bangare ne na shafin Alummarhausa.com.ng don rubutu akan Tarihin Jaharka, Karamar hukumarka dadai sauransu..

YARIHIN MAWAKAN BAKA: wannan bangare ne kawai n tarihin mawakan Da kamar su: shata dan anache dadai sauransu..

MAWAKAN ZAMANI: wannan bangare ya kunshi bada trihin mawakan zamani kamar su: Ala, naziru, m shareef dadai sauransu.

TARIHIN MAGABATA: Wannan bangare ne da shafin Alummarhausa.com.ng ya ware don kawo Rubutu ko sharshi akan tarihin shigabnin mu wanda suka hada da , Manyan maluman Kasar Hausa manyan yan siyasar mu dadai sauransu..

TARIHIN SANA’O’IN HAUSAWA: Wannan bangare Alummarhausa.com.ng ta ware shine don rubuta Tarihin sana’o’in Hausawa nada Dana yanzu dadai sauransu..

TARIHI KASAR HAUSA: Shima Wannan wani yanki ne na Alummarhausa.com.ng data ware kawai don kawo rubutu akan Tarihin Hausawan dake fadin duniya.

TARIHIN MASARAUTUN MU: Shima wannan bangrene mai zaman kansa don kawo labarai ko tarihi akan masarautun gargajiya.

MAGUNGUNA: Wannan bangarene na bayani akan duk wani fanni daka sani akan maganin gargajiya.

Filin girke Girke: shima idan zaka/zaki iya kawo darasi (Rubutu) akan girki to wannan shima an wareshi

DONYIN RIJISTA

Don kasancewa damu saika shiga nan donyin rijista damu damu mungode.

Translate »