Soyayyar Zuciya (1)|Hausa novel

0 578

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

SOYAYYAR ZUCIYA💖
PART 1

A shekara ta 2016 anyi wani saurayi maisuna shamsu, shamsu parine dogo dan shekara 20 yakasance mutum mai kunya da kamala yanada ra’ayi namusamman shamsu baitabayin soyayyaba kuma bawai baisonyibane kawai baiga wanda tayimasa bane, koda cikin class ne. Yayarda da soyayya amman baiyarda da yanmatan wannan lokacinba haka yake tapiyar da rayuwarsa cikin kadaici.

Atabayan anguwarsu shamsu akwai wata bakuwar yarinya maisuna zahra, zahra tazoyin neco examination ne amakarantarsu shamsu.Zahra black beauty ce yar shekara 19 son kowa kin wanda yarasa, tanaji dakanta bata kallon kowani irin saurayi domin batayarda da maganar samari daukarsu take makaryata.

Alokacinda zahra taje makaranta domin yin tumprinte na exam, dashigarta tapara taku daidai tana kallon kowa sama sama tana saka magana aranta tanapadin hmm wannan school inbanda gaddara maixaikawoni exam nan kawai aunty tace tamatsamin sainayi anan tanata saka magana har takarisa wajen tumprite zuwanta kedawuya saiga shmsu yapito daga cikin office din principal takallesa sama da kasa shikam ko kallonta baiba harsaida subige junansu juyowa tayi cikin pushi tareda tsawa tace kaiwani irin wawane bakaganin mutanene jinhaka shamsu yace ke malama banason hauka kebaki ganin namiji yatawo ki kauce masane nanpa tabude baki tace daman haka kuke maza kuyi abu kuce balaipinku bane to kaji da kyau niba sa’arkabace hmmm shamsu yace tasakai zata tapi yacemata jimana, kinsan wanene ni kuwa amman dakinsan wanene ni bazakice hakaba sabida naga alamar bakuwace ke, jin haka yasa takara harzika da karpi tace kaima bakasan wacece niba shiyasa kaso rabar jikina.

Suna cikin wannan cacar bakin kwatsam suji kira daga office din principal nanpa suje domin jin maike paruwa dashigarsu principal yace shamsu maiya hadaka da ita kaida babu ruwanka da mata jin hakan yasa tapara ladama amman bata bar maganarba, sai principal yace mata amman ba’a school dinnan kikeba tace eh bakuwace ita tazoyin tumprite ne yace koda naji don bantaba ganinkiba anan makarantar, amman amman maiyahadaku pada da shamsu?

shamsu zaiyi magana principal yace yayi shiru ita tapada jinhakan yasa baice komaiba sabida yanada alkunya da ladabi, sai zahra tace yapitone daganan office din shine yabangaji kapadata da gangan kuma yace shibayayi dawata niyabace shiyasa nanuna bacin raina sabida haka maza suke, sai principal yace hakane yaparu shamsu yace eh hakane amman wallahi malam bangantaba kainabyana kasa asa’ilin, malamin nanpa yake cemata nayarda da shamsu dari bissa dari 💯 sabida haka yasa yake rike da shugaban dalibai maza wato headboy amman yanzu kuyape juna nanpa zahra taisaurin baki tace kaimun hakuri shamsu hmm kawai yacemata sannan yace kema kiyi hakuri.

Shikenan kutashi kutapi inji principal, bayan sunpitone tace masa bankyautamaba yace bakomai nima nasan bakisanibane yasakai yatapi nanpa yapara shiga zuciyarta ta yarda taganshi silent man tajuya takarisa wajen tumprite don taisauri takoma gida.


MUHADU A PART 2
Author: shamsu seeker ✍✍

©Alumar Hausa

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »