SOYAYYAR ZUCIYA💖
PART 3
Nanpa shamsu yayi shiru yana mamakin yarda tadau photo da kanwarsa kuma acikin gidansu, sunacikin yankisa saiga jamila tashigo da kular abinci ahannunta tana karisowa taga zahra azaune nanpa jamila tace zahra kinzo duba yayana kenan tace wlh naje amsar exam card ne shine naji ance baida lapiya shine nazo dubashi jamila tace aikam kin kyauta nanpa shamsu yatsaya yana mamaki yarda susan juna.
Sai zahra tacewa jamila muje nagaida mama tace to taso. Sutashi sushiga ciki sai shamsu yatambayi bash maiyaparune sai bash yace tambaya tayi kana ina batagankaba a school jin hakan yasa nace kana gida bakada lapiya shine tace narakota shamsu yace lallaine ashe bani kadaibane nadamu bash yace kamar yapa banganeba, shamsu yace ai tun haduwarmu naji tatapi da zuciyata amman bansan inda takeba bantaba tunanin zatadamu daniba jinhaka bash yace albishirinka shamsu yace goro pari sai bash yace to ai a anguwarku take kuma kusa daku ina gidan malam japar ustaz ai anan take, shamsu yace koda naji nayi mamakin yarda tasan jamila sosai, amman daganinta bakuwace bash yace gaskiya sabida tacemun aunty tane agidan ok kace a kaduna take kenan sabida matar malam japar ustaz a kaduna take.
Nanpa suta hira har saida zahra tapito zata gida sannan jamila tazo tapadawa shamsu cewa zahra zata tapi gida, sai shamsu yace ok ganinan xuwa tace to yayana nanpa sutashi shida assistant shi bash don sukarisa waje tare. Da pitarsu suhada ido da zahra kallon datakemai wani kallone maidauke da sirrin soyayya amman bakowane zai gane kallon ba, sai shamsu yazolayeta yace bari atare miki mai adaidaita yakaiki gida sai jamila tace aiga gidansu can kana hangen koparsa, cikin mamaki shamsu yace ashe makociyatace ke hmm kawai zahra tayi nanpa yace kinsan banajin dadi sosai yanzu kije kikaita gida jamila kikula da ita sosai.
Nanpa jamila tapara dagowa kadan amman batabada karpiba akan hakan sabida tasan yayanta baya soyayya kuma baya kula mata.
Suna tsaye bash yace shamsu nizanje gida sai mun hadu anjuma shamsu yace nagode sai anjuman bash yaskai yatapi gida sannan jamila da zahra sukarisa gidansu zahra tare, Nanpa sai sake sake nake araina ina kallon zahra tana tapi ananne nakarewa zahra kallo nasan lallai zuciyata batai kuskuren tunanin zahra ba sabida itace mace guda wanda zata iya mallakar zuciyata cikin sauki. Ina tsaye suna tapiya sai kallonta nake alokacin dasu isa kopar gidan sai zahra ta waigo da alamun murmushi a puskanta nanpa natsaya saina passara wannan murmushin nata bayan haka tayi motsi da bakinta amman bansan maita padaba amman nahangi yarda bakinta yamotsa nanpa napara tunanin maita pada haka tareda murmushibmai zapi haka, kaih akwai abu akasa haka sushege ina tsaye har tsawon minti 5.
MUHADU A PART 4
shamsu seeker ✍✍