Tarihn Ibrahim Najalli Bban Shirwa Sarkin Baka Na Dawakin Tofa.

An haifi Ibrahim Ahmad da akafi sani da Naallu baban Shirwa a Karamar Hukuma Dawaki Tofa, shi da mahaifinsa Ahamd suna zaune a wani kauye da a ke kira Najallu a cikin Karmar Hukumar Tofa.