Tarihin Kasuwar Dawanau

Wannan kasuwa ta Dawanau, kasuwa ce ta ƙasa-da-ƙasa wacce take a garin Kano.