Yadda Zaki Hada Juice Na Abarba Da Kan-kana

ABUBUWAN HADAWA Kan-kana Abarba Sugar Flavour Kan-kara (Ice Block) optional YADDA AKE HADAWA Da farko za ki cire yayan kan-kana sai ki sa a blender ki gyara abarba itama ki sa sai ki sa kan-kara (Ice block) ki yi blending na su baki daya. Idan ya yi sai ki tace ki sa sugar da flavour, … Continue reading Yadda Zaki Hada Juice Na Abarba Da Kan-kana