Takaitaccen Tarihin Aminu Ala

HAIHUWAR SA. An haifi Aminu Ladan Abubukar wanda aka fi sani da (Alan waka), a shekarar alib 1974 a unguwar Yakasai cikin birnin kano. KARATUN SA. Aminu Ala ya fara karatunsa na Firamare a tudun Murtala Primary School daga 1980 zuwa 1986 daga nan ya wuce Makarantar Sakandire dake Dakata kawaji daga 1986-1992. Aminu Ala … Continue reading Takaitaccen Tarihin Aminu Ala