YADDA AKE GYARAN JIKI (FATA) TAYI LAUSHI KUMA TAYI KYAU

Yadda Ake Gyaran Jiki Yai Laushi Kuma Yai Kyau: Gyaran jiki ya na taimakawa Namiji ko Mace ta dade ta na more jikinta. Fatar mutum ta zama lafiyayya Kuma abin sha’awa. Shine za ka ga Mace Komai yawan shekarunta, haka komai yawan haihuwarta. Ta na da kyakkyawan jiki.Gyaran jiki ya samo asali ne daga wajen … Continue reading YADDA AKE GYARAN JIKI (FATA) TAYI LAUSHI KUMA TAYI KYAU