Tarihin Sarkin Kano Muhammadu Abbas (1903-1919)

Malam Muhammadu Abbas shi ne dan Sarki Abdullahi Maje Karofi dan Sarki Malam Ibrahim Dabo. Malam Abbas mutum ne mai rangwame, mai adalci kuma masoyin jama’a. A Ranar 2 ga watan Afrilu, 1903, Gwamna Lugga ya dawo daga Sakkwato kuma a ranar ne ya nada Wambai Abbas, ya kuma tabbatar da shí bisa gadon sarautar … Continue reading Tarihin Sarkin Kano Muhammadu Abbas (1903-1919)