Tarihin Marigayi Gambu Mai Wakar Barayi.

An haifi Alh. muhammad Gambo da akafi sani da Gambu a garin fagadan dake karamar hukumar Jega a jihar Kebbi a Najeriya. Gambu tun tasowar yarintarsa yana da rashinji ga kuma rashin tsoro. Asalin sunan Gambu shine Muhammad Gambo, tun a wacen lokacin wasu kan kirashi da Gambu Kasancewar rashin iya fadin sunan Gambo din … Continue reading Tarihin Marigayi Gambu Mai Wakar Barayi.