Sarkin Kano Muhammadu Bello Dan Dabo (1882 – 1893) 2

Nan take Madaki ya juya ya koma gida. Da Sarkin Kano ya ji labari, sai ya kira Sarkin Jahun Modibbo da shi da Sarkin Dutse Bello da Sarkin Kudu na raji da Sarkin Sankara ya umurec su tun da yake ya bayar da umurni an ki bi, to, su tafi Kila gaba dayansu su kai … Continue reading Sarkin Kano Muhammadu Bello Dan Dabo (1882 – 1893) 2