Sarkin Kano Abdullahi Maje Karofi (1855-1882)

Malam Abdullahi, Maje Karofi, shi ne dan Sarkin Kano Malam Ibrahim Dabo Basullube. Shi ma Malama Shekara ta haife shi, kuma an sa masa sunan Malam Abdullahi Danfodiyo wato Abdullahin Gwandu. Malam Abdullahi, mutum ne dogo, mai kwarjini, mutum mai himma, mai kwaz0, mai alkawari da rikon amana, jarumin gaske da zabura a kan makiya … Continue reading Sarkin Kano Abdullahi Maje Karofi (1855-1882)