TARIHIN SARKIN KANO ALU BABBA KASHI NA 2

WANNAN SHINE CIGABAN TARIHIN SARKIN KANO ALU TARIHIN SARKIN KANO ALU BABBA KASHI NA 1 Bayan Sarki Aliyu ya Gama ziyarar sa gami da shawarwari da Sarkin Musulmi, yabashi, ya baro Sakkwato ya nufo Kano zai dawo gida. Suna kan hanyar dawowa gida sai ga wani yaron Sarkin Shanu ya ba shi labarin cewa ranar … Continue reading TARIHIN SARKIN KANO ALU BABBA KASHI NA 2