Wannan hanya da muka sake kawo muku ta rage Tumbi kashi na Biyu, Hanyace ta Amfani da Kokumba wajen rage Tumbin cikin yan kwanki kalilan insha Allahu. Read More...
Ga masu bakin yan yatsu da kuma bakin gwaiwar Hannu musanman masu shafa mayukan hasken fata, wasu zakiga wadanan wurare yayi duhu sannan ragowar jikin nasu yayi haske, Read More...
Tunbi dai yakan zowa mutum ta hanyoyi da yawa wanda kuma mafiya yawan mata basu fiya son su gansu da tunbi ba kai harma mazan basa bukatar sa. Read More...
Yar uwa nasan cewa kinsan tamarin juice iri daban daban, haka zalika wannan ma da zamu kawo muku yanada matukar dadi in har kinyishi yadda ake bukata.
Kawai abinda zaki!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Fruit Juice, juice ne mai dan Karan dadi Wanda in har kin hadashi yadda yakamata kika bawa mai gidanki kokuma Wanda zai zama mai gidanki (Saurayinki) kenan to Ina tabbatar Miki!-->!-->!-->… Read More...
Tunbi wasu lokutan kan bayyana ne bisa wasu abinci da kuke ci na yau da kullum, misalin irinsu shine wasu kafin karrin kumallon su (breakfast) kansha abu mai dauke da gas, shan!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Assalam muna samun sakoninku dayawa kancewa wasu kiba na damun su sosai kuma har suna neman maganin dazasu mangance wannan kiba dake jikin su, domin sukansha wuya musanman da zafi
!-->!-->!-->… Read More...