Browsing Category
Masarautun Mu
Tarihin Sarkin Kano Muhammadu Abbas (1903-1919) kashi na 2
Daga cikin mutanen da aka fara koyarwa a irin wadannan makarantu akwai Abdulkadir dan Sarkin Kano Abbas duk da yake kuwa ya girma har ma yana rike da wata sarauta ta hakimi. Amma!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Sarkin Kano Muhammadu Abbas (1903-1919)
Malam Muhammadu Abbas shi ne dan Sarki Abdullahi Maje Karofi dan Sarki Malam Ibrahim Dabo. Malam Abbas mutum ne mai rangwame, mai adalci kuma masoyin jama'a.
A Ranar 2 ga!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sarkin Kano Muhammadu Bello Dan Dabo (1882 – 1893) 1
Malam Muhammadu Bello dan Sarkin Kano Malam Ibrahim Dabo ne, shi ma Malama Shekara ta haife shi," kanin Sarkin Kano Abdullahi Maje Karofi da Sarkin Kano Usman Maje Ringim ne.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sarkin Kano Muhammadu Bello Dan Dabo (1882 – 1893) 2
Nan take Madaki ya juya ya koma gida. Da Sarkin Kano ya ji labari, sai ya kira Sarkin Jahun Modibbo da shi da Sarkin Dutse Bello da Sarkin Kudu na raji da Sarkin Sankara ya umurec!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sarkin Kano Abdullahi Maje Karofi (1855-1882)
Malam Abdullahi, Maje Karofi, shi ne dan Sarkin Kano Malam Ibrahim Dabo Basullube. Shi ma Malama Shekara ta haife shi, kuma an sa masa sunan Malam Abdullahi Danfodiyo wato!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Sarkin Kano Aminu Ado Bayero
An haifi Sarkin Kano, Alh. Aminu Ado Bayero ne a shekarar alib 1961. Kuma Da na biyu ga marigayi Ado Bayero. Ya halarci makarantar firamare ta Kofar Kudu a karamar Hukumar binni!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN MAKAMAN KANO ALH. ABDULLAHI SARKI IBRAHIM
An haifeshi a shekarar 1945. Yayi makarantar horon matakin farko a Wudil da Ungogo, sannan ya matsa zuwa Birnin Kudu Secondary School, Kana daga nan ya wuce zuwa jamiar Ahmadu!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN MASARAUTAR KATSINA GIDAN KORAU A TAKAICE NA 1
Shi Gidan Korau da ke Katsina, Korau ɗin ne ya gina shi a wajen farko-farkon ƙarni na goma sha biyar. Korau an ce Musulmi ne wanda ake yi masa laƙabin Muhammadu Korau. Ya!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN MASARAUTAR KATSINA GIDAN KORAU A TAKAICE NA 2
YADDA MULKIN DALLAZAWA YA FARA A KATSINA
Daga lokacin da Ummaru Dallaje ya shiga Gidan Korau da ke Cikin Gidan, daga nan ne mulkin Dallazawa ya fara, a shekarar 1807 wanda ya kai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN SARKIN KANO USMAN MAJE RINGIM (1846)
Sarkin Musulmi Aliyu
Babba wanda ya kasance mai imani da bin adini ya nada shi Sarkin Kano a cikin
Rabiul Auwal 1262 AH wanda yay daidai da
Maris 1846 AD
Shekaru ukun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...