Ingantaccen Maganin Haihuwa Ga Mata
Yar’uwa haihuwa kansamuwa ne daga ubangiji kisa wannan a zuciyarki a farko, amma kisani sauda dama a wasu lokutan mata kansamu da wata cuta wadda kwata kwata basu sanda ita ba a jikinsa, kuma wannan cuta itace sanadin hanasu wannan haihuwar.
Sannan kuma wasu lokutan za’aga cewa aljannu kan shafi mace a karshe saisu hanasu haihuwa kwakwata.
Wannan magani dazamu kawo a kasa insha Allah matsawar anyi yadda aka rubuta to za’asamu haihuwa da yardar Ubangiji, matsawar wannan cuta bata Aljannu bace.
Abubuwan Dazaki Nema Sun Hadar Da.
- Danyan kwai 2,
- Ayaba 2,
- Madara peak milk 1,
- Cokali daya na bicarbonate soda.
Yadda zaki Hada.
Yar’uwa zaki hadasu gabadaya sai ki markadasu sosai a wuri mai kyau , zaki shanye baki daya bayan kin gama jinin al’ada, amma kafin kici komai zaki sha.
Da Yardar Allahu Wata mai kamawa zaki samu ciki, amma akasin haka akwai yuwuwar junnu a tattare dake.
Allah yabada saa kuma don Allah a turwa yan uwa a Whatsapp ko Facebook sadaka kenan.