Yadda Zaa Magance Ciwon Hakori.

1 6,762

Wannan fa’ida tana da karfi da tasiri sosai da sosai,abin bukata kawai a samu ingredients din ya zama Original.

ABIN DA ZA’A NEMA.

  1. Man kanin fari(clove oil)
  2. Garin kaninfari (clove powder)

YADDA ZAA HADA.

Basir


Idan yazama hakurin ciwo yake ko rawa ko radadi, to sai a samu man kanin fari a dangwalo da auduga a liqa a wajen zuwa minti sha biyar sai a cire, ayi haka sau biyu a rana.

Idan kuma yayi rami sai a samu garin kaninfari kadan a kwaba shi da man kaninfarin, sai a dauki kadan a liqa a wajen lokacin kwanciya bacci, zuwa safiya a kuskure baki a zubar.

Insha Allah duk mai fama da ciwon hakuri yayi amfani da wannan fa’ida da yardar Allah zai samu waraka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »