Yadda Zaki Hada Banana Cake

Banana cake, cake ne mai sauki wajen hadawa ga kuma dadin ci domin indai an maida kai wajen yadda za’a hada to nikam a wajena harma yafi normal cake dadin ci da kamshi. ABUBUWAN DA MAI HADAWA ZATA BUKATA: Ayaba 2 ko 3. Kwai 1. Related Posts 1 Yadda Zaki Hada Mayonnaise Da Kanki Jan … Continue reading Yadda Zaki Hada Banana Cake