Tarihin Fulani a Kasar Kano

0 1,000

Kasar Hausa ta sami shigar kabilu iri-iri daga nahiyoyin duniya daban-daban, musamman daga wasu manyan daulolin Afirika ta yamma.

Kasancewar Kano tana daya daga cikin manyan biranen Kasar Hausa da ga hada-hadar shigowar baki mabambanta a cikin kungiyoyi ko a dai-daya tun a wajejen karni na tara 9 zuwa na goma 10.

Fulani, mutane ne mayawata wadanda suka zagaya sassan Afirika da dama. Haka kuma mutane ne masu halaye da al’adun da suka dace da yanayin rayuwarsu.

Hakika, wasu kungiyoyi daga cikin jinsin Fulani sun yi hijira zuwa kasar Kano. Sannu a hankali, suka barbazu a cikin garuruwa da kauyuka har suka sami kafa mazaunai a wasu wuraren a Kano.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »