Tarihin Fulani a Kasar Kano

Kasar Hausa ta sami shigar kabilu iri-iri daga nahiyoyin duniya daban-daban, musamman daga wasu manyan daulolin Afirika ta yamma. Kasancewar Kano tana daya daga cikin manyan biranen Kasar Hausa da ga hada-hadar shigowar baki mabambanta a cikin kungiyoyi ko a dai-daya tun a wajejen karni na tara 9 zuwa na goma 10. Fulani, mutane ne … Continue reading Tarihin Fulani a Kasar Kano