Tarihin tashe a ƙasar Hausa

Tashe yana daya daga cikin al’adun Hausawa na asali kuma ana yinsa ne a cikin watan azumin Ramadan. Shugaban Sashen Harsuna na Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano, Malam Yusuf Muhammad, ya ce kalmar tashe ta samo asali ne daga kalmar tashi wato tashi domin sahur yayin daukar azumi. “Wasannin tashe sun samo asali … Continue reading Tarihin tashe a ƙasar Hausa