AMFANIN WASU TSIRRAI GUDA GOMA SHA BIYU

1 – doddoya (Scent Leaf): Wannan ganye da aka fi sa wa ko a miya ko a dafa-duka domin karin kamshin abinci, yana da matukar amfani ga lafiya. Binciken masana kayan abinci da na ganyaye da dama bai nuna illar wannan ganye ba ga lafiya, sai dai ma nuni ga alfanun da zai iya yi … Continue reading AMFANIN WASU TSIRRAI GUDA GOMA SHA BIYU