Sarkin Kano Muhammadu Bello Dan Dabo (1882 – 1893) 1

Malam Muhammadu Bello dan Sarkin Kano Malam Ibrahim Dabo ne, shi ma Malama Shekara ta haife shi,” kanin Sarkin Kano Abdullahi Maje Karofi da Sarkin Kano Usman Maje Ringim ne. Bayan Sarkin Kano Abdullahi Maje Karofi ya rasu acikin shekara ta 1882, sai aka zabi Muhammadu Bello ya gaje shi. A lokacin wannan zabe duk … Continue reading Sarkin Kano Muhammadu Bello Dan Dabo (1882 – 1893) 1