YADDA AKE AMFANI DA LEMON TSAMI WAJEN MAGANCE ASIRI KO SIHIRI

5 19,118

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Nasan cewa mutane da yawa sun san amfanin lemon Tsami kuma suna sonsa kuma suna amfani dashi. Wasu kuwa basu sonsa kasancewar shi abune mai tsamin gasake.

Hakan tasa wasu kan kalleshi a mazaunin marar amfani a garesu, to insha Allah yau Shafin Alummar Hausa Yasamo muku wasu muhimman aiyuka da lemon tsami kanyi a jikin dan adama

Ina fata zaka tattara hankalinka/ki Sosai don amfana da abin kuma don Allah ayi kokarin turawa yan uwa suma su samu su amfana kar yazama kai kadai.

Wadannan sune kadan daga cikin abubuwan da wannan lemon tsami kanyi

  • Asiri (Sihiri)
  • Baki
  • Kambun baka
  • Kulli
  • Turbuda
  • Ko wanda Aka turawa aljanu (Iskoki)
  • Hau ko Hawa’I

Ko kuma duk wani abu da yadanganci hakan.

Zaa nemi Lemon tsami guda dari da sha uku (113) sai a yankashi gida biyu sai a samu kwano kokuma kwarya a zubashi a ciki gabadaya.

Sai a kawo ruwa mai yawan gaske azuba a ciki, sai kuma a karanta wandannan ayoyi a tofa a ciki:

  • Falaki dari da goma sha Uku (113).
  • Nasi dari da goma sha uku (113).

Amma kusani cewa ba’a matse lemon tsamin da aka yanaka aka zuba a cikin wannan kwano ko kwarya a hakansa zaa barshi.

YADDA ZAAYI AMFANI DASHI


Lokacin da zaka kwanta saika debi ruwan daka zuba wannan lemon tsamin a wani abu mai kyau sai kaje kayi wanka a wuri mai kyau kokuma kashafe jikinka dashi baki daya.

Bayan ka gama saika kwanta haka zaka dingayi

Isha Allau cikin kankanin lokaci zaka samu sauki da yarda Allah.

Ayayin baccin naku ku dinga lura da irin Mafarke mafarken da zaku dinga yi.

Allah ya temaka ya kuma sa a dace da wannan ameen.

Daga Yusuf Sarkin gyra

Wannan shine videon bayanin kai tsaye asha kallo lafiya.

KALLI VIDEON KAI TSAYE KOKUMA KAI MANA MAGANA A TURA MAKA

Kutura zuwa WhatsApp ko Facebook dinku don wasu su amfana.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

  1. Muryar Hausa24 Online Media says

    Masha Allah gaskiya kayi kokari Oga

  2. alummarhausa says

    Masha Mungode

  3. Adamu Aliyu says

    Allah ya saka muku da aherinsa

  4. Saddika hassan ribah says

    Salama,alaikum gaskiya mungode allah yakara basira saidai ni matsalana haihuwa nahaihu ammmh da mijina na baya yanzu wannan munata nema babu km likita yace lfy na lau hk mijina

  5. Rabiu Shehu says

    Allah ya bada lada mun gode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »