A labaran da suka gabata na masana tarihi sun nana cewa Dutse tasamo asalinta ne a wani zamanin Wani mashahurin Mafarauci da ake kira [Duna-Magu] mutumin Kanuri daya fara gano Dutsen da ake masa lakabi da Gadawur a yawonsa na farautar Gada.
Tura Aiyukan Mu Zuwa daya daga cikin social media dake kasa Mungode