TARIHIN HAUSAWA

1 504

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

KADAN DAGA TARIHIN HAUSAWA

Hausawa sune kabilun da suka taru waje guda, a kasar Hausa,suke gudanar da al’amuransu da harshensu da al’adunsu da zamantakewarsu duk ta Hausawa, sannan ba su da wani yare face Hausa.
Aminu (2014:5) Ya bayyana al’ummar Hausawa da dadaddiyar al’umma ce wadda ta sha gwagwarmaya da wasu baqin al’ummani musamman na Larabawa da Turawa. Mutane ne da ke zaune a kasar Hausa, suka sami kansu a wannan yankin zamani mai tsaho da ya  gabata, kuma suna gudanar da Rayuwarsu mani’imanciya ta hanyar  inganta da kyautata al’ada da dabi’unsu na yau da kullum .” 
Hausawa, Wikipedia, sun bayyana Al’ummar Hausa dai al’umma  ce da ke zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu  maso yammacin jamhuriyar Nijar.
 Al’umma ce mai dimbin yawa sun bazu a cikin kasahen Afrika da kasashen Larabawa kuma a al’adance 
masu matukar hazaka ne. 
 Akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wanda harshen Hausa shi ne asalin yarensu.”

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

  1. Davina Seville says

    I think this is among the most vital info for me. And i am glad reading your article. But want to remark on some general things, The website style is ideal, the articles is really nice : D. Good job, cheers

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »